Wasu Mutane Na Fake Wa da Addinin Domin Cimma Burin Siyasa da Arziki – Buhari 

549e378c1949a6c9
549e378c1949a6c9

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yace akwai wasu mutane dake fakewa da Addini domin cimma kudirinsu na Arziki da kuma siyasa.

Shugaban kasa ya bayyana haka ne ranar Talata a birnin Nouakchott na kasar Mauritania yayin ganawa da Rashad Hussain, Ambasadan US na kungiyar yancin Addini ta kasa-da-kasa.

A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adedina ya fitar, Buhari yace akwai bukatar mutane su tashi su cigaba da neman ilimi ta yadda ba wanda zai yaudare su.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here