Tinubu Ya Amince a Raba wa Kowacce Jiha N5bn Na Rage Radadin Cire Tallafin Mai

BREAKING 750x430
BREAKING 750x430

Gwamnatin Tarayya ta sanar da bayar da Naira biliyan biyar ga kowacce daga cikin jihohin Najeriya 36 da Abuja, domin su rage radadin janye tallafin man fetur.

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa da manema labarai na Fadar Shugaban Kasa a Abuja ranar Alhamis.

Muna tafe da karin bayani…

 

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here