Tag: Wike
Cikin hotuna: Akpabio ya ziyarci Wike a Abuja
Shugaban majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ziyarci ministan babban nirnin tarayya, Nyesom Wike, a ranar Talata, a gidansa da ke Abuja.
An bayyana ziyarar a...
Gwamnonin PDP sun bijirewa Wike, sun jaddada goyon bayansu ga Fubara...
Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP sun jaddada matsayinsu na amincewa da Siminalayi Fubara a matsayin shugaban jam’iyyar a jihar Ribas, duk...












































