Tag: PRP
PRP ta karyata zargin sayar da fom din ‘yan takara ga...
Jam’iyyar PRP ta karyata zarge-zargen da ke cewa ta sayar da fom din takara na mutum 69 ga tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Musa...
Datti Baba-Ahmed ya fice daga Labour Party ya koma PRP
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a Najeriya, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar, yana mai bayyana...
PRP ta musanta ikirarin bangaranci a jam’iyyar
Jam’iyyar PRP ta yi watsi da ikirarin rabuwar kai a tsakanin ‘yan jam’iyyar, tana mai gargadi kan abin da ta bayyana a matsayin kokarin...
Jam’iyyar PRP ta yi watsi da taron da aka yi a...
Wani bangare na jam’iyyar PRP ya yi watsi da sakamakon taron kasa da aka ruwaito an gudanar kwanan nan a Abuja, inda suka bayyana...
Jam’iyyar PRP ta gargadi jama’a kan Jadawalin kudin Fom din takarar...
Jam'iyyar PRP ta gargadi jama'a game da wani jadawalin kudaden sayan takardun tsayawa takara da ake yadawa cewa na jam'iyyar ne, inda ta kwatanta hakan...














































