Tag: Politics
Wike da wasu jiga-jigai sun zayyana sharuddan gudanar da ingantaccen taron...
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar PDP, sun gindaya sharudda ga shugabancin jam’iyyar don tabbatar da gudanar da...
Rikicin siyasa: Wani tsagi na NNPP ya ki amincewa da dakatar...
Shugabancin jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a karkashin Sanata Mas’ud El Jibril Doguwa, ya musanta rahoton dakatar da wasu ‘yan majalisar dokokin kasar...
Kano: NNPP ta dakatar da ‘yan majalisar tarayya 4 bisa zargin...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), reshen Kano, ta dakatar da wasu ‘yan majalisar dokokinta guda hudu bisa zargin yi mata zagon ƙasa
Shugaban jam’iyyar...
Kano: Sanata Barau ya baiwa shugabannin APC motoci 61 babura 1,137
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin, a ranar Lahadi, ya raba motoci 61 da babura 1,137 ga shugabannin jam’iyyar APC na jihar.
Taron...
Dalilin da ya sa aka kashe Vatsa da wasu mutane 9...
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida ya bayyana dalilin da ya sa aka kashe abokinsa kuma abokin karatunsa, Mamman Jiya Vatsa, da...
Tsohon shugaban karamar hukuma da wasu 4 sun mutu a rikicin...
Kimanin mutane biyar ne suka rasa rayukansu a rikicin da ya barke bayan yunkurin karbe sakatarorin kananan hukumomi da jami’an siyasar jam’iyyar adawa ta...
Gwamna Yusuf ya nada sabon Sakataren gwamnati
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada Umar Farouk Ibrahim a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar, wanda nadin zai fara aiki daga...
Babu wata madadin gwamnati da tafi ta APC – Masari
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ce babu wani sahihi ko madadin gwamnatin APC wajen ceto ’yan Najeriya.
Masari wanda tsohon gwamnan...


















































