Tag: NECO
Gwamnatin Tarayya ta yaba wa gwamnatin Kano kan sauye-sauye a fannin...
Ministan Ilimi, Dr. Ma’aruf Tunji Alausa ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, kan manyan sauye-sauyen da gwamnatinsa ta kawo a...
Jihar Kogi ta tabbatar da ceto shugaban makaranta, jami’in NECO da...
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da ceto mutum 4 da aka yi garkuwa da su a wani hari da aka kai wata haramtacciyar cibiyar...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba Kudin rijistar Jarrabawar...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba kudin rijista na jarrabawar Afirka ta Yamma (WASSCE) ta shekarar 2027 da kuma ta Kasa (NECO)...
‘Yan ta’adda sun kai hari makaranta a Borno, sun sace daliban...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Borno ta tura jami’an tsaro zuwa garin Lassa dake Karamar Hukumar Askira/Uba bayan da wasu ‘yan ta’adda da ake zargi...
NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024, tare da sunayen masu...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta shekarar 2024, inda dalibai 57,114 suka samu maki...















































