Tag: Jahar Kano
Zan tabbatar APC ta samu Kano a zaben 2027 – Yusuf...
Sabon karamin ministan gidaje da ci gaban birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya yi alkawarin tabbatar da cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta...
Gwamna Yusuf ya sanya dokar hana raba filaye da gine-ginen shaguna...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya dokar zartarwa a ranar 24 ga Oktoba, 2024, wadda ta hana raba filaye ba bisa ka’ida...