Tag: Beli
Ana tuhumar wani mutum da cin amanar kasa saboda lalata allunan tallan...
An kama wani mazaunin Jihar Katsina, Aminu Sanda, wanda aka fi sani da Nesta, kan zargin laifin cin amanar kasa, bayan da aka zarge...
Zargin Bata Suna: Kotun ta bayar da belin Sowore kan kudi...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Talata ta bayar da belin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, kan kudi...
Sowore ya hallara a kotu bayan bada umarnin kama shi
Omoyele Sowore, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, ya hallara a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin domin sauraron kararsa...
Yanzu-Yanzu: Kotu ta bada belin Nasir El-Rufai kan miliyan 100
Alkalin Babbar Kotun Tarayya dake Abuja, Mai Shari'a Joyce Abdulmalik, a ranar Litinin ta bada belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai kan kudi...












































