Tag: AU
Najeriya ta ki amincewa da kudirin sake fasalin sashin zaman lafiya...
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da kudirin samar da wani sabon sashe daga sashin kula da harkokin siyasa, zaman lafiya da tsaro na kungiyar...
Tinubu ya sauka a Ethiopia don halartar taron AU
Shugaban kasa Bola Tinubu ya isa birnin Adis Ababa na kasar Ethiopia domin halartar zaman taro na 38 na shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Afrika...












































