Tag: aikin hajji
An fara Aikin Hajjin 2026 a Saudiyya yayin da miliyoyin mahajjata...
Aikin Hajji, wanda ake gudanarwa shekara-shekara, kuma daya daga cikin ginshikan Musulunci guda biyar, ya fara bisa ka’ida a ranar Litinin, tare da mahajjata...
Yaren Hausa Da Yarbanci Na Cikin Harsuna 35 Da Za A...
Daga Aliyu SambaMahukuntan Ƙasar Saudiyya sun sanar da cewa za a fassara huɗubar ranar Arfa ta Hajjin shekarar 2026 zuwa harsuna 35 na duniya,...
Hukumar Alhazai ta Kasa na alhinin mutuwar Maniyyaciyar Najeriya a Madinah
Shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON), Ambasada Ismail Yusuf, ya mika sakon ta’aziyya ga iyalin Malama Aishatu Muhammadu, maniyyaciya daga Jihar Adamawa, wadda ta...
Gwamna Yusuf ya amince da baiwa maniyyata aikin Hajji Kano Riyal...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da baiwa maniyyata aikin Hajji kudi Riyal 200 na Saudiyya da Ihram ga kowanne su...
Aikin Hajji: Sama da maniyyatan Najeriya dubu 9 aka kai Madina...
Hukumar Alhazan Najeriya (NAHCON) ta ce akalla mutane 9,000 yan Najeriya sun isa birnin Madina domin gudanar da ibadar aikin Hajji na shekarar 2026.Bisa...














































