Tag: aiki
Gwamnatin Kano ta ayyana 1 ga Satumba a matsayin ranar hutun...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba 2026, a matsayin rana hutun zuwa aiki domin baiwa mazauna jihar damar murnar bikin Takutaha,...
Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta bude aikin fara daukar ma’aikatan Short...
Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya ta bude dandali don neman aikin soja na musamman wato Short Service Combatant Commission Course 50/2027 ga 'yan Najeriya...
Tawagar Gwamnatin Tarayya ta gana da Gwamna Yusuf kan aikin jirgin...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karbi bakuncin tawagar daga Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da kuma kamfanin gini na Mota-Engil Nigeria gabanin bikin kaddamar da...
2026: Hukumar kiyaye hadura ta kasa ta fara shirin aikin daukar...
Hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC) ta sanar da shirinta na fara daukar ma’aikata aiki na 2026, inda take gayyatar ‘yan Najeriya da suka...
Gwamna Radda ya baiwa daliban da suka yi kokari aikin da...
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya baiwa dalibai biyu da suka fi kowa fice a Cibiyar Fasaha da Gudanarwa ta Jihar Katsina (KSITM) sabbin...














































