Tag: 2025
Ku dawowa da Jihar Rivers Naira miliyan 300 na karbar bakuncin...
Mai rikon shugabancin jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Etteh Ibas (mai ritaya), ya yi kira ga kungiyar lauyoyi ta Najeriya (NBA) da ta mayar da...
Majalisar wakilai ta amince da Naira Tiriliyan 54.99 a matsayin kasafin...
Majalisar wakilai ta amince da kudirin kasafin kudin shekarar 2025 na naira tiriliyan 54 da biliyan 99 a zamanta na yau Alhamis.
A makon da...
Babu wani Maniyyaci da zai rasa aikin Hajjin 2025 saboda soke...
Shugaban hukumar kula da Alhazai ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh, ya ce aikin Hajji na 2025 zai kasance ba tare da matsala ba.
Ya...
Dubban ‘yan Najeriya ka iya rasa zuwa aikin Hajjin 2025 yayin...
Kungiyar manyan jami’an hukumar jin dadin Alhazai ta jihohi har ma da hukumomi sun koka kan cewa dubban maniyyatan Najeriya ba za su iya...
JAMB ta fara tantance cibiyoyin CBT don jarabawar UTME ta 2025
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’i ta Kasa (JAMB) ta fara aikin tantance Cibiyoyin Gwajin Na’ura (CBT) domin shirye-shiryen Jarabawar Shiga Jami’o’i ta 2025 (UTME).
Mai...