Sabon gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nada mukamai na farko a gwamnatinsa.
Daga cikin mukaman da ya nada akwai:
1. Hon. Shehu Wada Sagagi, Chief of Staff
2. Abdullahi Baffa Bichi, PhD Secretary to the State Government
3. Dr. Farouq Kurawa
Principal Private Secretary
4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, Chief Protocol
5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, Chief Press Secretary
A cikin wata sanarwa da sakataran yada labaran gwamna Sunusi Bature Dawakin-Tofa ya sanyawa hannu tace mukaman zasu fara aiki daga yau 29 ga watn Mayu 2023.













































