Nan da Disamba za mu gama aikin gidajen yarin Kano, Rivers da Abuja — Minista

download 2
download 2
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, a jiya Litinin, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta kammala ginin gidajen yari uku masu cin fursinoni 3,000 ko wanne nan da watan Disambar shekarar nan.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here