Mutane 9 sun mutu,12 sun sami raunika a kan titin Kaduna zuwa Zaria– FRSC

Accident FRSC 1
Accident FRSC 1

Hukumar kare faruwar hatsira ta kasa FRSC, ta ce mutane 9 sun rasa rayukansu, yayin da mutum 12 suka jikkata a wani hatsari da ya faru a kan titin Kaduna zuwa Zariya yau Alhamis.

Kumandan hukumar ta FRSC reshan jihar Kaduna, Hafiz Mohammed ya shaidawa kamfanin dillacin labarai na kasa NAN cewa, hatsarin ya faru da misalin karfe 5 na safiyar yau dai dai kusa da jami’ar NOUN.

Ya kuma shawarci direbubi das u din ga bin dokukin hanya, don gudun rasa rayuka da dukiyoyi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here