Majalisara jihar Oyo ta tsige mataimakin gwamna, Rauf Olaniyan

Oyo Assembly impeaches deputy governor Rauf Olaniyan
Oyo Assembly impeaches deputy governor Rauf Olaniyan

Majalisar jihar Oyo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan.

Majalisar ta cire Olaniyan ne a zaman ta na yau Litinin, da misalin karfe 11 na rana.

An cire mataimakin gwamnan ne sakamakon zargin sa da rashin bin ka’idojin aiki, kashi kudi ba bisa ka’ida ba, da kuma sauaran lefikan da ake zargin sa da su.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here