INEC zata wallafa bayanan ‘yan takarar gwamnoni dana majalisun jihohin kasanan baki daya

INEC Mahmood
INEC Mahmood

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ce zata wallafa bayanan duk wani dan takarar gwamna dana majalisun jihohi a fadin kasa baki daya ranar juma’a.

Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ne ya bayyana hakan a wajen rantsar da wani shugaban hukumar Dakta Hale Longpet, a shelkwatar hukumar dake Abuja ranar Alhamis.

Yukubu ya buka ci ‘yan Najeriya dasu tsaida hankalin su yayin da hukumar da wallafa bayanai, domin gano takardon bugi da kuma wadan da akayi su ba bisa ka ida ba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here