Hotuna: Yadda wasu tsofaffin yan wasan kwallon ƙafan Nigeria ta Super Eagle suka zo Kano domin buga wasan kamfen din takarar Tinubu

FB IMG 16706659336549988
FB IMG 16706659336549988

Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano, kuma shugaban hukumar KAROTA, Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ne ya karɓi tawagar da suka hada da Daniel Amokachi, Peter Rufai, Victor Ikpeba, Julius Aghahowa, Mutiu Adepoju, Emanuel Babayaro da sauransu, wasan da za’a gudanar yau Asabar, a filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here