
A wata sanarwa da kungiyar ta fitar ta ce Isra’ila na nuna turjiya wajen ganin an cimma yarjejeniya tare da watsi da sharudan tsagaita wuta, janye sojojinta da barin Falasdinawa da ke gudun hijira su koma matsugansu.
Karin labari: An zargin wata uwa da garkuwa da ‘yarta
Dama dai Isra’ila ba ta aike wakilanta Alkahira ba, inda ta buƙaci a soma wallafa sunaye ‘yan ƙasarta da ake riƙe da su a raye.
Hamas ta ce ba za ta saduda ba har sai an samu damar tattaunawa da cimma yarjejeniya.












































