Gwamnatin tarayya na harsashen samun biliyan 553 daga harajin jigilar kaya mara izini

seaport
seaport

Gwamnatin tarayya na harsashen samun biliyan 553 na harajin jigilar kaya mara izini daga kamfanoni masu sufuri man fetur na duniya.

Darakatan hukumar tara kudaden shiga ta kasa (FIRS), Mista Mr Abdullahi Aliyu, yace samun kudaden zai tai maka wajan magance matsalar da ake samu wajan gibi a kasafin kudin kasa.
Ya bayyana hakan a yayin da yake wani taro ta allon gani gaka da kungiyar Nigerian Chamber of Shipping (NCS) a ranar Laraba.

A ya yin taron ya bayyana musu cewa yawan tsarin biyan hariji da ake amfani dashi a Najeriya yafi taimakawa yan kasashen waje inda aka hada shi da yacce yan kasa suke amfananr sa, wanda hakan na haifar wa yan kasuwa na cikin gida matsala a harkar kasuwan cin su.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here