Fitatciyar yar jaridar NTA, Aisha Bello ta rasu

Aisha Bello Mustapha
Aisha Bello Mustapha

Aisha Bello Mustapha haifaffiyar ƴar Yola ce kuma sananniyar fuska ga miliyoyin mutane a Najeriya waɗanda ke kallon NTA.

Kafin ta rasu ta shugabanci tashar NTA Parliament bayan shafe shekaru da dama tana gabatar da labarai a gidan talabijin ɗin kafin ta yi ritaya a shekarar 2022.

Za a gudanar da jana’izar ta yau Litinin a Abuja, Babban Birnin Tarayya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here