Da Dumi-Dumi: Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar Philip Shaibu

Philip Shaibu, majalisar, dokokin, jihar, edo, mataimakin, gwamnan, tsige
A ranar Litinin ne majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu...

A ranar Litinin ne majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu.

Karin labari: “Zan shawo kan matsalar hauhawar farashi nan ba da jimawa ba” – Tinubu

Tsigewar ya biyo bayan amincewa da rahoton kwamitin bincike na mutum bakwai da Majalisar ta kafa domin bincikar zarge-zargen da ake yi wa Shaibu.

Karin bayani na nan tafe…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here