Galadima Kano, Alhaji Abbas Sunusi ya rasu.
Majiya mai tushe ta shaida wa SolaceBase cewa marigayin tsohon Wamban Kano ne ya rasu a daren ranar Talata.
Abbas Sunusi shi ne mahaifin Shugaban APC na Kano, Alhaji Abdullahi Abbas.