Home Tags Shugaba Tinubu

Tag: Shugaba Tinubu

Tinubu ya amince da biyan Tsofaffin Shugabannin Hukumar Shige Da Fice...

0
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya kawo ƙarshen tarin bashin ƙarin girma da aka samu a...

APC ta fitar da jerin Jihohi 12 da Tinubu zai halacci...

0
Jam’iyyar APC ta fitar da jadawalin gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027 a faɗin ƙasar nan, wanda ya ƙunshi jihohi 36...

Ba zan kira ka da Kachalla ba saboda ka kira Tinubu...

0
Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya soki tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, kan yadda yake yawan kiran Shugaba Bola Tinubu da sunansa...

Tinubu ya ba da uzuri kan yawon kamfen na APC, “ba...

0
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shaida wa mambobin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC cewa kada su yi tsammanin zai...

Tinubu ya ayyana makokin kwanaki uku bisa rasuwar jami’an sojin sama

0
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ayyana kwanaki uku na zaman makoki a ƙasa baki ɗaya bisa rasuwar jami’an Rundunar Sojin Sama ta Najeriya da...

Tinubu ya halacci bikin nuna fim ɗin tarihin MKO Abiola a...

0
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya halarci bikin ƙaddamarwa da fara nuna shirin fin ɗin da aka shirya kan rayuwa da tarihin marigayi Cif MKO...

Tinubu ya yi tsokaci kan dawowa da tallafin man fetur, yayin...

0
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yi watsi da yiwuwar dawo da tsarin tallafin man fetur a Najeriya, inda ya yi gargaɗin cewa bai kamata...

Wike, Tinubu yake goyon baya ba APC ba – Oshiomhole

0
Sanata mai wakiltar mazabar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, ya ce Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, Shugaban Kasa Tinubu yake goyon baya,...

Najeriya ta soki dogaro da makaman nukiliya, ta nemi a kawar...

0
Najeriya ta yi kira da a kawar da makaman nukiliya gaba ɗaya, tana mai gargadin cewa bil’adama ba za su iya ci gaba da...

Tinubu ya ce yana cikin koshin lafiya, a shirye ya ke...

0
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce yana cikin ƙoshin lafiya kuma a shirye yake ya koma bakin aiki bayan kammala hutun aiki da ya...

Yanzu-Yanzu: Tinubu ya bar Paris zuwa Legas, ya kammala hutun aiki

0
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya kammala hutun aikinsa a ƙasar Faransa, inda ya bar birnin Paris zuwa Legas, domin gudanar da wasu muhimman taruka...

Kotu za ta saurari bukatar Atiku na neman gyara karar da...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin ta sanya ranar 13 ga Oktoba don sauraron bukatar da Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar...

UNGA81: Gyare-gyaren Majalisar Dinkin Duniya dole ne su fara da sake...

0
Najeriya ta sake jaddada kiranta na a ba ta wakilci na dindin a Kwamitin Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya.Shugaba Bola Tinubu ne ya yi...

Tinubu ya nada sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Mista Abel Enitan a matsayin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, wanda zai fara aiki daga ranar 27 ga Agusta.Enitan zai...
- Advertisement -