Tag: RESULT
Da ɗumi-ɗumi: JAMB ta saki sakamakon jarrabawar da aka sake rubutawa
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Najeriya JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar wadda ɗalibai suka sake rubutawa a cibiyoyin da...
NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024, tare da sunayen masu...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta shekarar 2024, inda dalibai 57,114 suka samu maki...












































