Tag: Football
Kano Pillers ta dakatar da mai horarwar ta
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillers ta dakatar da mai horarwar ta Usman Shareef Abdallah na tsawon makonni 3.Jaridar Solacebase ta rawaito...
EPL- Arsenal ta ragargaza Manchester City da ci 5-1
Ƙungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta ragargaza kungiyar Manchester City da ci 5-1 a gasar Firimiyar kasar Ingila.Manchester City dake rike da kambun gasar...












































