Tag: court
Kotu ta dage sauraron karar neman a dakatar da rabon ƙananan...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano, a ranar Litinin, ta dage sauraren karar da ke neman a dakatar da rabon kudaden...
Kotu ta yi watsi da karar Ighodalo, ta tabbatar da nasarar...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Edo da ke Abuja ta tabbatar da Sanata Monday Okpebolo a matsayin gwamnan jihar Edo.
Kotun ta kuma yi watsi...
Rivers: Gwamnonin PDP za su shigar da ƙara gaban kotun koli...
Gwamnoni a karkashin jam’iyyar PDP sun umurci lauyoyi da su shigar da karar shugaban kasa gaban kotun koli domin kalubalantar ayyana dokar ta-baci a...
Kotu ta dakatar da INEC daga karbar koke na dawo da...
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Lokoja Jihar Kogi, ta ba da umarnin wucin gadi na hana hukumar zabe mai zaman kanta ta...
Zargin lalata: Akpabio ya musanta zargin da ake masa yayin da...
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Godswill Akpabio ya musanta zargin da ɗaya daga cikin sanatoci mata ta ƙasar, Natasha Akpoti ta yi kan cewa ya...
Zargin Almundahanar Miliyan 96: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an SUBEB...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin Arziki tu’annati (EFCC) shiyyar Ilorin, ta gurfanar da wasu jami’an hukumar kula da ilimin bai daya ta...
Kotu ta sake ɗage sauraren ƙarar da ke neman a hana...
Rashin halartar Lauyan tsaro na 9, Cif Adegboyega Awomolo, SAN a ranar Talata ya kawo cikas ga ci gaban shari’ar da ake yi a...
Kungiyar kiristoci ta yi barazanar maka jihohi Arewa 4 sakamakon rufe...
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN ta koka kan yadda aka tsawaita rufe makarantu a jihohin Bauchi, Katsina, Kano, da Kebbi a cikin watan Ramadan,...
Yanzu-yanzu: Kotun koli ta soke zaben ƙananan hukumomin jihar Rivers
Kotun koli a ranar Juma’a, ta bayyana zaben kananan hukumomin jihar Ribas da aka gudanar a ranar 5 ga Oktoba, 2024, a matsayin mara...
Zambar Naira Biliyan 1.96: Don Allah a ba ni damar tattaunawa...
Tsohon mukaddashin Akanta-Janar na tarayya Anamekwe Nwabuoku, wanda ke fuskantar shari’a kan zargin almundahanar Naira biliyan 1.96 a ranar Laraba, ya roki babbar kotun...
Zargin ɓata suna: Sanata Natasha ta maka Akpabio a kotu, tare...
Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan kasar nan Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban majalisar dattajai,...
Kotu ta ba da umarnin kwace Dala miliyan 4.7m, da Naira...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta ba da umarnin a kwace dala miliyan 4.7, da miliyan 830, da wasu kadarori...
Kotu ta hana CBN da wasu mutane yin katsalandan a kuɗaɗen...
Babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da babban bankin kasa CBN ci gaba da rike kudaden asusun tarayya na kananan...
Zargin karkatar da Naira Biliyan 2.5: Kotu ta sallami tsohon shugaban...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja a ranar Alhamis, ta sallama tare da wanke tsohon Darakta-Janar na hukumar kula da kafafen...
Zargin almundahana: Kotu ta sanya ranar da za ta saurari shari’ar...
Wata babbar kotun jihar Kano ta sanya ranar 15 ga watan Afrilu domin cigaba da sauraren duk wasu korafe-korafe daga lauyoyin da ke da...
Kotu ta ƙi bayar da belin Farfesa Yusuf Usman
Babbar kotun Abuja ta yi watsi da buƙatar belin da lauyoyin tsohon shugaban Hukumar Inshoran Lafiya ta Najeriya, Farfesa Usman Yusuf suka nema.
Hukumar EFCC...
Kotu ta ɗage shari’ar Nnamdi Kanu har sai yadda hali ya...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ɗage sauraron shari’ar da ake yi wa shugaban ƙungiyar masu rajin kafa yantacciyar ƙasar Biyafara...
INEC ta ba da shawarar kafa kotu ta musamman kan laifukan...
Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sake matsa kaimi wajen kafa kotun hukunta laifukan zabe.
A cewar shugaban hukumar ta INEC, Mahmood...
zargin zamba: Kotu ta bada umarnin kamo ‘yan kasar waje biyu
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Lagos, ta bada umarnin kamo wasu ‘yan kasar waje da suke gudanar da kasuwancin su a...