Tag: Borno
Tallafi: Gwamnatin Borno ta ce biliyan 4.4 ne kacal ya zo...
Gwamnatin jihar Borno ta sanar a ranar Litinin cewa Naira biliyan 4.4 ne kacal daga cikin Naira biliyan 13.1 da aka bayar don tallafawa...
Gwamnatin Borno ta fitar da bayanin gudummawar da ta samu domin...
A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnatin jihar Borno ta bayar da cikakken bayani kan alkawurra da tallafin da kamfanoni daban-daban, gwamnatocin jihohi,...
Ambaliya: Majalisar dinkin duniya ta kebe dala miliyan 6 domin taimakawa...
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da fitar da dala miliyan 6 daga asusun bayar da agajin jin kai na Najeriya don taimakawa wadanda ambaliyar...
Ambaliya: Kano ta bawa jihar Borno gudummawar miliyan dari
Gwamnatin jihar Kano ta bada tallafin naira miliyan 100 domin tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Borno.
Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano,...
Ambaliya: Duk da kudaden da gwamnatin tarayya ke bawa jihohi, sun...
Daga Halima Lukman
Arewacin Najeriya na fama da ambaliyar ruwa a 'yan kwanakin nan, na baya-bayan nan dai an samu ambaliyar ruwa a jihar Borno...
Gwamna Zulum Ya Yiwa Almajirin Borno da Ya Kirkiri Taraktan Hannu...
Gwamna Babagana Umara Zulum, ranar Laraba, ya bayar da kyautar Naira miliyan biyar (N5m) don tallafawa fasahar wani almajiri mai hazaka a jihar Borno,...
2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...