Kudirin Gyaran Haraji: Tinubu Yana Kokarin Haifar Da Rikici A Najeriya – Gwamna Mohammed

Bala Mohammed new

Gwamnan jihar Buchi, Bala Mohammed ya bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya ja da baya kan garambawul na manufofin haraji domin hakan na iya haifar da rikici.

Ya yi wannan kiran ne a yayin bikin ranar Kirsimeti da aka shirya a Bauchi ranar Alhamis.

A cewarsa, ko ta yaya manufar ba ta son Arewa, yana mai cewa gwamnonin ba za su iya biyan albashi ba.
Ya kuma yi kira ga Kiristoci da su yi wa Najeriya addu’a.

A cewarsa bai kamata addini ya zama makamin raba kan jama’a ba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here