Kasar Rasha ta kulla halakar hadin gwiwar sojoji da kasashen Afrika 40.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ne ya sanar da hakan ranar juma’a a wajen taron Rasha da Afirka da ke gudana a birnin St Petersburg.
Yace “Zamu kulla halakar hadin gwiwar sojoji da kasashen afrika 40 domin mu inganta tsaro a kasashen.” Inji Putin