
Hare-haren da Isra’ila ta kai cikin dare ya kashe mutane da dama tare da lalata gine-gine a kudancin birnin Rafah, inda Falasdinawa kimanin miliyan 1.5 suka nemi mafaka.
Masallacin Al-Huda da ke sansanin ‘yan gudun hijira na Yibna na daya daga cikin gine-ginen da suka lalace.
kamar yadda harin na Isra’ila ya lalata masallacin.