Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin cigaba da rashe gine ginan da akayisu ba bisa lka’ida ba, wadan da gwanatin Ganduje kida alhakin yi.
Mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo ne ya bayyana haka a wani taro da yayi da yan kungiyar Association of Progressive Tarauni LGA ranar Alhamis a gidan gwamnatin jihar ta Kano.
Jardar Solacebase ta rawaitu cewa satin da wuce gwamantin Abba Kabir Yusu ta rashe manyen gine gine a jihar, wandan da suka hada da filin Race Course, Daula Hotel, masallacin edi da kuma wasu gine ginen dake Hajj Camp.
Mataimakin gwamnan ya bayana cewa dole ne a rashe guraren domin dawo da kimar jihar da kuma bin dokar tsara birane.