Mataimakin Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Ifeanyi Okowa, da Aminu Tambuwal, darakta-janar na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP sun gana da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a Abeokuta, jihar Ogun.
Mutanen biyu sun samu rakiyar tsohon gwamnan Jigawa kuma jigo a Jam’iyyar PDP Alh Sule Lamido, Liyel Imoke da sauran shugabannin jam’iyyar PDP a ziyarar da suka kai wa tsohon shugaban kasar a gidansa.
Duba hotunan da sukayi a kasa.










































