An ga watan Sallah a Saudiyya

c739bb59 8d6b 48ed 9ae3 1cddd12dd337
c739bb59 8d6b 48ed 9ae3 1cddd12dd337

Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal na sallah a ranar Alhamis 20 ga watan Afrilun 2023.

An ga watan ne a yankin Tumair na Saudiyya kamar yadda kwamitin duban wata na yankin ya bayyana, hakan na nufin Saudiyya ta kammala azumin Ramadan 29.

Gobe Juma’a 21 ga watan Afrilu zai zama 1 ga watan Shawwal

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here