Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta daure darakta janar na gangamin kamfen Peter Obi bisa kama shi da laifin karkatar da kudin kasa.
Hukumar yaki cin hanci da rashawa ta EFCC ce ta gurfanar Doyin Okupe tun shekarar 2019 bisa zarginsa da wasu laifuka 59 da suka hada da karkatar da kudaden kasa da yawansu ya kai akalla An gurfanar dashi a gaban mai Ijeoma Ojukwu ne tare da wasu kamfanoni biyu; Value Trust Investment Ltd da Abrahams Telecoms Ltd – da ake zargin suna da hannu a badakalar.
Karin bayani yanan tafe…………













































