Yanzu-yanzu: Shugaba Felix Tshisekedi ya sake lashe zaben kasar Congo

ATHLETICS DRCONGO FRANCOPHONY GAMES
ATHLETICS DRCONGO FRANCOPHONY GAMES

Hukumar zaben kasar Congo ta bayyana Shugaba Félix Tshisekedi a matsayin wanda ya lashe zaben shuagaban kasar.

Tshikekedi ya yi nasara ne bayan da ya samu fiye da kashi 70 cikin 100 na kuri’un da aka kada.

Karanta wannan: Tuni kasashen Kiritimati da New Zealand sun shiga shekarar 2024

Da yake bayyana sakamakon zaben ranar Lahadi a Kinshasa babban birnin kasar shugaban kumar zabe Denis Kadima, yace Felix ya samu kuri’u sama da miliyan 13 cikin miliyan 18 da aka kada.

Sai dai ‘yan adawar kasar sun yi watsi da sakamakon inda suka bayyana shi a matsayin na bogi yayin da suka nemi aje zagaye na biyu.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here