YANZU-YANZU: (Rikicin APC Kano) Bangaren Ganduje sun yi rashin nasara, yayin da Kotu ta yi watsi da karar

Ganduje and Shekarau
Ganduje and Shekarau

A safiyar yau Alhamis ne wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta yi fatali da bukatar da jam’iyyar APC ta Kano bangaren Gwamna Abdullahi Ganduje suka shigar na a dakatar da zartar da hukunci.

Solacebase  ta rahoto cewa Mai shari’a Hamza Muazu ya ki amincewa da bukatar tattabar dw zaben mazabu da na kananan hukumomi na jam’iyyar APC bangaren Ganduje wanda ya bayyana Abdullahi Abbas a matsayin shugaba.

Muna nan tafe da cikakken bayani.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here