Majalisar dokokin jihar Rivers ta baiwa gwamna Sim Fubara wa’adin sa’o’i 48 da ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 ga ‘yan majalisar.
‘Yan majalisar sun bayyana haka ne a zaman da suka yi a Fatakwal a ranar Litinin.
Cikakkun bayani na nan tafe…