Abba Kabir Yusuf ya ci gaba da zama zababben gwamnan Kano, bayan da Kotun koli ta ce Kotun koli ta tabbatar da shi a matsayin gwamnan jihar Kano.
Kotun Mai alkalai biyar ta ce kotun daukaka kara da ta karbar korafin zabe sun yi kuskure ta hanyar kwace nasarar Abba Yusuf na NNPP, a matsayin gwamnan jihar.
Muna tafe da Karin bayani….