Kotun Koli ta tabbatar da Bala Muhammad a matsayin gwamnan jihar Bauchi

Kauran Bachi
Kauran Bachi

Kotun koli ta tabbatar da Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi matsayin zababben gwamnan jihar.

Hakan ya kore koken jamiyyar APC da dantakarar ta Abubakar Sadiq, kenan

Kotun Kolin Mai alkalai biyar a ranar juma’a ne ta tabbatar da Bala Muhammad a matsayin gwamnan jihar ta Bauchi.

Muna tafe da Karin bayani……

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here