Tag: Saudiya
Kashim Shettima ya dawo Abuja bayan yin Umrah
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya dawo Abuja bayan kammala ibadar Umrah a Masallacin Harami dake Makkah, Saudiyya.
A wata sanarwa daga mataimakinsa kan harkokin...











































