Tag: Obi
Obi ya nemi Okonkwo ya biya shi Naira biliyan 5 tare...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi ya nemi diyya Naira biliyan 5 da neman gafara a fili daga dan wasan kwaikwayo...
2027: Kwankwaso zai kasance abokin aiki a matsayin mataimakin shugaba kasa,...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Mista Peter Obi, ya yi alkawarin cewa Sanata Rabiu Kwankwaso zai yi aiki a matsayin mataimakin shugaban...
Kwankwaso ya goyi bayan Matsayar NDC na baiwa yankin Kudu takarar...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, a ranar Asabar ya goyi bayan maysayar da jam’iyyar NDC na baiwa yankin Kudu tikitin shugaban kasa...
NDC ta Kano ta warware sabani da Kwankwaso, Mairiga ya ci...
Shugaban Jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hussaini Isah Mairiga, ya ce jam’iyyar ta warware rikicinta na cikin gida biyo bayan wani taron da suka...
Kwankwaso da Obi sun koma NDC yayin da rikici ke addabar...
Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tare da takwaransa na Jam’iyyar Labour (LP),...
Yanzu-Yanzu: Obi da Kwankwaso sun ziyarci Sakatariyar NDC
Tsohon Gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, da takwaransa na Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, sun isa hedikwatar Sakatariyar Jam’iyyar NDC ta kasa da ke...
Obi ya fice daga ADC
Tsohon dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar ADC, yana mai danganta hakan da mummunan yanayin siyasa, rikice-rikicen cikin...
















































