Home Tags BUK

Tag: BUK

Gwamna Yusuf ya bayyana alhini kan rasuwar malamin sadarwa na BUK

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana bakin cikin sa matuka kan rasuwar fitaccen malamin sadarwa, Musa Adamu Labaran, wanda ya rasu...

Musa Adamu Labaran, Malami a BUK ya rasu

0
Malami a Sashen Sadarwa na Jami’ar Bayero Kano, Dr. Musa Adamu Labaran, ya rasu bayan gajeriyar jinya.Shugaban Sashen Nazarin Bayanai da Kafafen Yada Labarai...

‘Yan sanda sun kama wanda ake zargi da yaudarar daliban Jami’ar...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Shiya ta Daya dake Kano, ta kama wani mai suna Richard Peter mai shekaru 32 wanda ake zargi, tare da kwato...

Yajin aikin SSANU da NASU ya dakatar da ayyuka a BUK

0
Ayyuka a Jami’ar Bayero ta Kano sun tsaya cak a ranar Litinin yayin da kungiyoyin ma’aikatan da ba malamai ba suke ci gaba da...

Jami’ar Bayero za ta rufe babbar ƙofar shiga tsohuwar jami’ar na...

0
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), ta sanar da rufe babbar kofar shiga tsohuwar jami'ar na wucin gadi don yin gyare-gyare, daga ranar 13...

Kashim Shatima ya yabawa BUK bisa samar da ingantaccen ilimi da...

0
 Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yabawa Jami’ar Bayero, Kano (BUK), bisa jajircewarta wajen ba da ingantaccen ilimi da aiwatar da tsarin karɓar ɗalibai...

BUK ta sami lambobin tagulla biyu a wasannin jami’o’in Afirka

0
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta samu lambar yabo ta tagulla biyu a Judo a gasar wasannin jami’o’in Afirka karo na 11 da...
- Advertisement -