Tag: Buhari
Dalilin da ya sa muka ziyarci Buhari a Kaduna – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya jagoranci tawagar manyan ‘yan siyasa zuwa gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan sa da ke...
Atiku da El-Rufa’i da Tambuwal sun ziyarci Buhari a Kaduna
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a Kaduna.
Daga cikin waɗanda suka raka Atiku akwai tsofaffin...
Ni amintaccen ɗan jam’iyyar APC ne — Buhari
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada sadaukarwarsa ga jam’iyyar APC mai mulki, inda ya ce zai ci gaba da biyayya ga jam’iyyar.
Buhari...
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu.
Kungiyar ta dauki wannan matakin ne a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa a sakatariyar...
Ba zan taba raga wa ƴan ta’adda ba — Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kara nanata aniyar gwamnatinsa na kawo karshen matsalar tsaron da kasar ke fuskanta, yana mai cewa ko kadan bai...
Buhari ya taya Tobi Amusan murna bisa lashe gasar tseren mata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Yar Najeriya Tobi Amusan murna, da ta lashe kyautar zinariya a gasar mita 100 ta tseren mata ta...
Buhari ya umarci Minista Ngige ya cire hannun sa daga tattaunawa...
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.
Buhari ya bayar da wannan umarni...
Shugaba Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasa wanda aka sauya wa fasali, inda a yanzu kamfanin na NNPC ya...
Fashin gidan yarin Kuje: gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen ‘yan...
Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya ta bayyana neman wasu kasurguman mutane 69 ruwa a jallo da suka tsere daga fashin magarkamar Kuje...