Kotu Ta Ba da belin Emefeile
Kotun ta bayar da umarnin a sake shi ga lauyansa kuma dole ne a gabatar da shi a kotu lokacin da ake bukata.
Alkalin kotun, Mai shari’a Adeniyi, ya kuma umarce shi da ya ajiye dukkan takardun tafiyarsa ga magatakardar kotun.(NAN)
Masha Allah