Jarumar Nollywood, Ada Ameh ta rasu

Ada Ameh 750x430 1
Ada Ameh 750x430 1

 Shaharariyar ‘yar wasan kwaikwayo Ada Ameh ta rasu.

Ta mutu ne a garin Warri da ke jihar Delta, da misalign karfe 11 na daren Lahadi, amma wani wanda ya bukaci a buye sunan sa ya ce , ta mutu yau Litinin da safe.

kafin rasuwar ta ta,  Ameh ta kasan ce Gogaggiyar jarumar masana’antar fina-finai ta Nollywood ce, tun daga shekarar 1996. Sanan shaharariya ce wajen wasan barkwan ci a masana’antar ta Nollywood.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here