INEC ta fara tan tan ce kafafen watsa labarai da suke da sha’awar yin aiki da hukumar ya yin babban zabe mai zuwa

INEC
INEC
Hukumar zabe ta kasa INEC, ta fara tan tan ce kafafen watsa labarai da ‘yan jaridu da suke da sha’awar yin aikin watsa labarai ya yin babban zabe mai zuwa.

Jaridar Solacebase ta rawaitu cewa za ayi aikin tan tan cewa war ne ta  yanar gizo, ba kamar ta hanyar da suka saba yi a baya ba.

Za’a bude shafen yanar gizon ne a ranar Alhamsi 5 ga watan Junairu, sannan kuma za’a rufe shafin a ranar Lahadi 5 ga watan Fabarairu 2023.

Hukumar ta kuma bada Lambubin wayar da za’a nemi karin bayani, Lambubin sune kamar haka 08033141836, 08033802792 and 08032861058.

Shafin shine https://imap.inecnigeria.org

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here