Gwamnatin tarayya ta kaddamar da kwamatin da zai duba kan tsarin IPPIS, TSA, da kuma GIFMIS don magance matsalolin da ke tattare da su

Dr Isa Ali Pantami
Dr Isa Ali Pantami

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da kwamatin da zai duba kan tsarin biyan albashi na IPPIS da tsarin asusun bai daya na TSA da kuma tsarin GIFMIS, domin magance matsal-tsalolin da ke tattare dasu.

Misnistan sadarwa fafesa Isa Pantami ne ya kaddar da kwamatin yau Juma’a a Abuja.

Ya ce hukumomin da abin ya shafa zasu sa ido akan yacce kwamatin zai gudanar da aiyukan sa, domin samu sakamako mai kayau.

“Wannan kwamatin zai aiki ne a matsaayin kwamatin fadar shugaban kasa wanda yake da alhakin sake duba kan tsarokan domin kara karfafa su da kuma magance matsalolin da ke tattare da su”

(NAN)

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here