Gwamnatin tarayya ta gayyaci jakadan kasar Libya a Najeriya kan halin da ‘yan wasan Super Eagles suka fuskanta bayan an karkatar da jirginsu zuwa filin jirgin Al Abrak na kasar Libya.
Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, ya tabbatar wa manema labarai wannan ci gaban a gidan gwamnatin, ranar Litinin.
Muna tafe da karin bayani…