Mataimakin kwanturolan kula da harkokin kudi da fasaha a Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Essien Etop Andrew ya rasu.
Ya yi tari tare da yin kasala yayin da yake gabatar da tambayoyi daga mambobin kwamitin majalisar wakilai kan asusun jama’a a ranar Talata.
An garzaya da Andrew asibitin majalisar dokokin kasar inda aka tabbatar da mutuwarsa.
Cikakken labarin na tafe…












































